All stories tagged :
News
Featured
Mayakan ISWAP sun kashe babban jami’in soja a Borno
An kashe wani soja mai muƙamin manjo a Rundunar Sojan Najeriya biyo bayan wani harin kwanton bauna da mayakan ISWAP su ka kai kan dakarun soja dake aikin sintiri a garin Damasak hedkwatar karamar hukumar Mobbar ta jihar Borno.
Wasu majiyoyi sun fadawa jaridar The Cable cewa babban jami'in sojan...











![EFCC arrests seven 'Yahoo boys' in Ilorin [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/EFCC-arrests-seven-Yahoo-boys-in-Ilorin-PHOTO.png)




