All stories tagged :
News
Featured
Falana Ya Buƙaci Tinubu Ya Amince Da Daukar Masu Gadin Dazuka...
Babban Lauyan Najeriya (SAN), Femi Falana, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar masu gadin dazuka 1,000 aiki a Jihar Borno domin ƙarfafa matakan yaƙi da rashin tsaro.A wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin, Falana ya ce ya kamata gwamnatin tarayya ta faɗaɗa wasu matakan...


![COVID-19: Ogun task force sends out worshippers from churches, arrests pastors [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/03/COVID-19-Ogun-task-force-sends-out-worshippers-from-churches-arrests-pastors-VIDEO.jpg)









