All stories tagged :
News
Featured
Guguwar Iska Ta Lalata Kusan Gidaje 100 A Jihar Filato
Wata guguwar iska da ta biyo bayan ruwan sama mai ƙarfi ta lalata kusan gidaje 100 a ƙauyen Tom Gangare da ke gundumar Sopp a ƙaramar hukumar Riyom ta Jihar Filato.Rahotanni sun ce guguwar, wadda ta afku a ranar Lahadi, ta kuma lalata cibiyoyin lafiya, wuraren ibada da sauran...


![EFCC arrests seven 'Yahoo boys' in Ilorin [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/EFCC-arrests-seven-Yahoo-boys-in-Ilorin-PHOTO.png)












