All stories tagged :
News
Featured
Hukumar birnin Abuja ta rufe ginin ofishin jam’iyar PDP
Hukumar Birnin Tarayya Abuja FCTA ta rufe ginin sakatariyar jam'iyar PDP dake Abuja kan zargin da ake yiwa jam'iyar na gaza biyan harajin kudin kasa.
Ginin dake unguwar Wuse Zone 5 an rufe shi da tsakar ranar Litinin gabanin taron shugabannin jam'iyar da aka shirya gudanarwa a ranar Talata.
Taron na...