NAFDAC Ta Ce Taliyar Indomie Da Ake A Najeriya Ba Ta Da Illa Ga Lafiyar Jikin Dam Adam

Hukumar NAFDAC dake tabbatar da ingancin magunguna da abinci a Najeriya ta ce taliyar Indomie da ake a Najeriya bata da illa ga lafiyar jikin dan adam.

Hukumar ta ce taliyar ba ta É—auke da sinadarin Ethylene oxide.

Jami’an lafiya ne a Æ™asashen Malaysia da kuma Taiwan su ka ce sun gano sinadarin ethylene oxide a cikin Indomie mai É—auke da sinadarin É—anÉ—anon kaza.

Ethylene oxide wani nau’in sinadari ne da bashi da wari ko kuma kala da ake amfani da shi wajen kare kayayyakin kiwon lafiya daga dauka ko kuma kawar da cututtuka da kayan

Shugabar hukumar ta NAFDAC, Mojisola Adeyoye ta ce Hukumar ta gudanar da gwajin kan nau’o’in taliyar daban-daban daga cikin samfuran da suka É—auka a kasuwanni da kuma kamfanonin yin taliyar dake faÉ—in Æ™asar nan.

An gudanar da binciken kan samfura 114 na taliyar tare da sinadarin É—anÉ—anon dake cikin su.

More News

An kama mutane biyu  masu garkuwa da mutane a jihar Kogi

Wasu É“atagari biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne jami'an Æ´an sanda da haÉ—in gwiwar Æ´an bijilante suka kama a garin Ibobo-Abocho...

Jirgi mai saukar ungulu ya yi hatsari a Akwa Ibom

Wasu ma'aikatan kamfanin haƙar man fetur su 6 da kuma matuƙan jirgi su biyu su mutu a wani hatsarin jirgi mai saukar ungulu a...

Tinibu ya aikawa da majalisar dattawa sunaye 7 na  ministocin da zai naÉ—a

Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga majalisar dattawa da ta tabbatar da sunayen mutane 7 da ya tura majalisar da zai...

Gwamnatin Abia za ta fara biyan albashi mafi maranci na naira 70,000 a watan Oktoba

Gwamnatin Jihar Abia ta sanar da cewa za ta fara biyan sabon albashi mafi karanci na naira 70,000 ga ma’aikatanta daga watan Oktoba 2024.Kwamishinan...