All stories tagged :
More
Featured
Majalisar dokokin Benue ta dakatar da mambobinta 4
Majalisar dokokin jihar Benue ta dakatar da mambobinta su hudu kan zargin da ake musu na kitsa tsige shugaban majalisar, Aondona Dajoh.
Gidan talabijin na Channels ya bada rahoton cewa yan majalisar da aka dakatar sun hada da Alfred Berger dake wakiltar al'ummar, Makurdi north,Terna Shimawua dake al'ummar, Kiran, Cyril...