All stories tagged :
More
Featured
Wata Mata Ta Gudu Bayan Ta Yanki Mijinta da Wuƙa a...
Rundunar ’yan sandan Jihar Yobe ta tabbatar da faruwar wani rikicin cikin gida da ya jikkata wani magidanci a garin Potiskum.Rahotanni sun ce wata matar aure mai shekara 18, Khadija Jamilu, ta kai wa mijinta mai shekara 25 hari da wuka, inda ta yi masa mummunan rauni a al’aurarsa.Lamarin...















