All stories tagged :
More
Featured
Dakarun soja sun kama gawurtaccen É—an bindiga Kachalla Halilu
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kama gawurtaccen É—an fashin daji da ake kira da Kachalla Halilu a wani samame da suka kai kasuwar mako ta garin Shinkafi dake jihar Zamfara.
Kafar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro a Najeriya ta bayyana cewa dakarun sun samu nasarar...






![How heavy rain caused havoc in Yola, Adamawa capital [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1558088751_How-heavy-rain-caused-havoc-in-Yola-Adamawa-capital-PHOTOS.jpg)









