All stories tagged :
More
Featured
NDLEA ta kama tsoho É—an shekara 93 da ke sayar da...
Hukumar NDLEA dake yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta kama wani mutum mai suna Friday Ahukanna Chigbu mai shekaru 93 a jihar Abia da laifin safarar miyagun kwayoyi.
A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar NDLEA, Femi Babafemi ya fitar a ranar...
















