All stories tagged :
Law
Featured
Atiku ya yi rijista da jam’iyar ADC
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi rijista da jam'iyar ADC a hukumance.
Atiku ya yi rijista da jam'iyar ta ADC tare da karɓar katin jam'iyar a mazabar Jada 1 dake karamar hukumar Jada ta jihar Adamawa a ranar Litinin.
A cikin watan Yuli ne Atiku ya sanar da ficewarsa...









![Biafra: Nnamdi Kanu resurfaces [VIDEO/PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Biafra-Nnamdi-Kanu-resurfaces-VIDEOPHOTOS.png)





