All stories tagged :
Law
Featured
WHO Ta Bayyana Tsananin Yawaitar Hadurran Mota A Najeriya
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce Najeriya na daga cikin kasashen Afrika da ke da mafi yawan mace-mace sanadiyyar hatsarin mota, inda ake samun mutuwa 21.4 a cikin kowace 100,000 na jama’a.Justice Monica Dongban Mensem, shugabar ƙungiyar Kwapda’as Road Safety Demand (KRSD), ta ce wannan adadi ba wai...