All stories tagged :
Law
Featured
Sojoji Sun Kashe Ɗan Fashi, Sun Ceto Wanda Aka Sace a...
Dakarun Runduna ta 3 da ke ƙarƙashin Operation Safe Haven, waɗanda ke aiwatar da aikin tsaro na Operation Lafiyan Jama’a, sun kashe ɗan fashi guda tare da ceto wani da aka sace a yankin ƙaramar hukumar Wase da ke Jihar Filato.Mai magana da yawun rundunar, Manjo Samson Nantip Zhakom,...