All stories tagged :
Law
Featured
Yan sanda sun kama masu safarar makamai a Katsina
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar kama wasu masu safarar makamai ga yan fashin daji da suka addabi wasu sassa daban-daban na jihar.
Mutanen biyu sun fada hannun jami'an tsaron ne akan titin Ingawa zuwa Karkarku dake jihar ta Katsina.
Binciken farko da aka gudanar ya nuna cewa mutanen...