Kyawawan hotunan Masallacin Manzon Allah na Madina

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Hoton Masallacin Madina daga sama, ga gina-gine da makabartar baki’a duk a gefen masallacin.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Daya daga cikin kofofin masallacin, sunan wannan kofar ”King Fahd Gate” wato kofar Sarki Fahad.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Yadda ma’aikatan masallaci suke tsaftace cikin Rauda.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Masu ziyara kenan a kabarin Manzon Allah (SAW).

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Wani daga cikin ladanan Masallacin Madina yayin da yake kiran sallah.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Kayatattun fitulun da ke cikin Raudah.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Wani sashe a cikin Raudah.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Hoton wani sashe na saman rufin masallacin, ga Koriyar Kubba nan a sama, da kuma sauran kubbobi a zagaye.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Kayatattun fitilu kan wasu ginshikai na cikin masallacin.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Hoton kofar da dakin kabarin Manzon Allah (SAW) ya ke garkame da kwado.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Yadda aka kawata saman cikin masallacin.

Hakkin mallakar hoto
Masjid Al Nabawi

Image caption

Hoton Masallacin Madina da kewaye da dare

Dukkan hotunan hakkin mallakar hukumar masallacin ne.

More from this stream

Recomended