Juyin mulki: Jakadun da Tinubu ya tura don yin sulhu sun isa Nijar

Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar da Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar na III sun isa Æ™asar Nijar don yin sulhu.

Idan ba a manta ba a ƴan kwanakin baya ne dai sojoji suka kifar da gwamnatin shugaba Bazoum, inda ECOWAS ta nuna fushinta tare da ƙaƙaba wa Nijar ɗin takunkumi, ciki har da datse wutar lantarkin da ake ba su daga Najeriya.

A saboda haka ne Shugaba Tinubu ya naÉ—a Abdulsalami da Sarkin Musulmi don su je su yi sulhu tare da tattaunawa don shawo kan matsalar.

More News

Ƴansanda sun kama muggan ƴan fashi da makami

Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Elemoro reshen jihar Legas sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami a...

An kama wasu mutane biyu da hodar ibilis a Lagos

Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta sanar da kama wasu mutane biyu da aka samu ɗauke da ƙunshin hodar ibilis mai yawan gaske. Mai magana...

Ƴan sanda sun kama wani mutum ɗauke da bindigogi 20 a Kaduna

Rundunar Æ´an sandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun kama wani  riÆ™aƙƙen mai safarar bindiga inda aka same shi da bindigogin AK-47 Æ™irar gida...

Kwankwaso ya bada tallafin miliyan ₦50 ga mutanen da ambaliyar Borno ta shafa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a...