All stories tagged :
Health
Featured
Yan bindiga sun kashe yan bijilante sama da 70 a jihar...
Akalla yan bijilante 70 ne aka kashe a wani harin kwanton bauna da yan bindiga su ka yi musu a garin Bunyun dake karamar hukumar Kanam ta jihar Plateau.
Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a ranar Litinin da misalin karfe 02:00 na rana.
Aliyu Bappa shugaban yan bijilante...