All stories tagged :
Health
Featured
Ƴan sanda sun gano motocin sata 19 a Abuja
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta sanar da cewa ta gano motocin sata 19 da aka sace a birnin a tsakanin watannin Fabrairu da Maris na shekarar 2025.
Kwamishinan ƴan sandan birnin tarayya Abuja,Olatunji Rilwan Disu ne ya bayyana haka lokacin da yake nunawa ƴan jaridu motocin da aka...