All stories tagged :
Hausa
Featured
Ƴan daba masu yawa sun shiga hannun ƴan sanda a Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama ƴan daba da dama a wani samame da jami'an rundunar su ka kai wasu unguwanni dake cikin ƙwaryar birnin Kano.
An kama ƴan daban ne biyo bayan kwanaki da aka kwashe suna gwanza a faɗa a unguwannin Kofar Mata, safe da...