All stories tagged :
Education
Featured
Tsohon ministan ma’aikatar jinkai Nentawe Yilwatda ya zama sabon shugaban APC
An zabi, Nentawe Yilwatda ministan ma'aikatar jinkai da yaki da talauci a matsayin sabon shugaban jam'iyar APC na kasa.
An sanar da zaben Nentawe a hukumance a ranar Alhamis a wurin taron kwamitin gudanarwar jam'iyar na kasa da aka gudanar a Abuja.
Jagororin jam'iyar APC sun taru a Abuja domin fitarwa...