All stories tagged :
Education
Featured
NYSC Ta Ce Jihar Legas Na Adana Naira Biliyan 14.8 Duk...
Shugaban Hukumar NYSC, Manjo Janar Olakunle Nafiu, ya bayyana cewa jihar Legas na adana kimanin naira biliyan 14.8 duk shekara ta hanyar amfani da matasan yi wa ƙasa hidima a fannoni daban-daban.Ya faɗi haka ne a ziyarar ban girma da ya kai wa Gwamna Babajide Sanwo-Olu a gidan gwamnati...