All stories tagged :
Education
Featured
Dan Majalisa Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Wani Harin ‘Yan...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Borgu da Agwara, Jafaru Mohammad Ali Damisa, ya tsira daga harin da ake zargin ’yan ta’adda ne suka kai masa a yankin Lumma–Babanna da ke karamar hukumar Borgu, Jihar Neja.Rahotanni sun bayyana cewa harin ya faru ne a ranar Talata yayin da Damisa...












