Da ɗumi-ɗumi: Tinubu ya naɗa sabon shugaban EFCC

Shugaba Tinubu ya amince da nadin Mista Ola Olukoyede a matsayin Shugaban Hukumar EFCC na tsawon shekaru hudu a matakin farko, har sai an tabbatar a majalisar dattawa.

Mista Ola ya zo ne a matsayin wanda ya maye gurbin tsohon shugaban hukumar Abdulrasheed Bawa wanda shugaba Tinibu ya dakatar.

More from this stream

Recomended