All stories tagged :
Crime
Featured
An kashe mutane da dama a rikicin masarauta a jihar Ogun
Rikici ya barke a garin Ese-Oke dake ƙaramar hukumar Obokun ta jihar Osun biyo bayan nadin basaraken gargajiya na garin da gwamnatin jihar ta yi.
Tashin rikicin ya fara ne bayan da gwamnatin jihar ta sanar da Timileyin Ajayi a matsayin Olojudo na Ido Ayegunle.
Amma kuma mazauna garin sun yi...