All stories tagged :
Crime
Featured
2027: Atiku Ya Ce Zai Mara Baya Wa Duk Wanda Ya...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zai mara wa duk wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a 2026 baya, ko da kuwa shi ba ya daga cikin wadanda suka yi nasara ba.Atiku, wanda yake daya daga cikin manyan jagororin...