All stories tagged :
News
Featured
‘Yan Fashi Sun Hallaka Wani Mutumi Da Adda a Kano
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da cafke wani matashi mai shekaru 20 da haihuwa, Aliyu Umar, bisa zarginsa da hannu a kisan wani mutum a unguwar Danbare da ke karamar hukumar Gwale.Mai magana da yawun rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa...