All stories tagged :
Health
Featured
‘BUA zai sake rage farashin shinkafa da sauran kayan abinci’
Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Alhaji Abdul Samad Rabiu, ya bayyana cewa kamfaninsa zai ci gaba da rage farashin shinkafa da sauran kayan abinci a Najeriya, yana mai cewa farashin ya fara sauka tun shekarar da ta gabata.Rabiu ya bayyana hakan ne ranar Alhamis, jim kaɗan bayan ganawarsa da Shugaba...