All stories tagged :
Arewa Culture
Featured
Gwamna Ahmad Aliyu Ya Kaddamar da Shirin Tallafa Wa Karatun Yara...
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu, ya kaddamar da wani shiri na musamman don tallafa wa karatun yara mata a duk faɗin jihar, a wani yunƙuri na rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta.Shirin, wanda aka yi wa take da "Adolescent Girls’ Initiative for Learning and Empowerment" (AGILE), na...