An kai hari kan otal a Nairobi

Wasu ‘Æ´an bindiga sun kai hari kan wani otal da ke birnin Nairobi a kasar Kenya.

An ji karar harbe-harben bindiga da fashewar wasu abubuwa a ginin da ke lardin Westlands, wanda otal din DusitD2 da wasu ofis-ofis ke ciki.

Kungiyar al-Shabab da ke da mazauni a Somalia ta dauki alhakin kai harin ko da yake ba ta yi karin bayani ba. Ganau sun hangi ‘yan bidiga hudu sun shiga ginin

Jama’a da ke cikin ginin sun yi ta fice wa daga cikinsa da rakiyar jami’an tsaro. An fitar da mutane da dama da suka yi jina-jina daga cikin ginin.

Hakkin mallakar hoto
Reuters

Image caption

Jami’an tsaro sun yi wa ginin kawan
ya

More News

Najeriya za ta dena shigo da man fetur a cikin watan Yuni – Dangote

Aliko Dangote mutumin da ya fi kowa arziki a Nahiyar Afirka ya ce Najeriya za ta daina shigo da man fetur a cikin watan...

An ceto mutane 9 daga wani ginin bene da ya ruguzo a jihar Niger

Mutane 9 aka samu nasarar cetowa daga wani ginin bene mai hawa É—aya da ya ruguzo a yankin Sabon Gwari dake garin Minna babban...

An yi faÉ—a tsakanin masu sayar da waya da sojoji a kasuwar Abuja

Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya, ta tura jami’an leken asiri zuwa kasuwar Banex – wata kasuwar kayan lantarki da na’urorin sadarwa da ke...

Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Wutar Da Wani Matashi Ya Cinnawa Wani Masallaci A Kano Sun  Karu Zuwa 16

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce yawan mutanen da suka mutu sakamakon wutar da wani ya cinnawa wani masallaci a ƙauyen Gadan a...