All stories tagged :
Agriculture
Featured
Yan sanda sun kama wani mutum da sashen jikin wata mata
Rundunar yan sandan jihar Anambra ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai shekaru 25 da nonon wata mata da aka cire a yankin Awada dake jihar.
A wata sanarwa da aka fitar ranar Litinin, Tochukwu Ikenga mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar ya ce wanda aka kama...