Asalin hoton, Aishabuhari Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari ta wallafa hotunan auren ɗiyarta Hanan, da angonta Mohammed Turad, a shafinta na Instagram. Ta wallafa hotunan tare da rubuta “#HamadForever Alhamdullilah”