Rundunar ƴan sandan jihar Ondo ta ce ta kama wani mutum mai shekaru 33 bayan da aka zarge shi da shirya yin garkuwa da kansa tare da karɓar kuɗin fansa