Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Remi Tinubu, ta kai ziyara ga Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, da mai dakinsa, Hajiya Hadiza, domin yin ta’aziyya kan rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi,