Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun kai farmaki kan ayarin motocin da ke dauke da kayayyaki da fasinjoji a karamar hukumar Bama ta jihar Borno, inda
Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun kai farmaki kan ayarin motocin da ke dauke da kayayyaki da fasinjoji a karamar hukumar Bama ta jihar Borno, inda
Shugabannin sojoji a Jamhuriyar Nijar sun kafa sabuwar gwamnati a hukumance, kamar yadda suka sanar a wata doka ta talabijin a ranar Alhamis. Matakin dai ya jawo hankulan jama’a a
Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Ibrahim El-Zakzaky ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan kai wa Jamhuriyar Nijar hari. El-Zakzaky ya yi zargin cewa Faransa da Amurka, na kokarin amfani da
Kusan makwanni biyu bayan da sojoji suka karbe mulki a Nijar, masu juyin mulkin sun nada tsohon ministan tattalin arzikin kasar Ali Mahaman Lamine Zeine a matsayin sabon Firaministan kasar.
Gwamnatin Jamus ta yi wani kakkausan gargadi ga masu juyin mulkin jamhuriyar Nijar da kada su yi wani abu ga shugaba Mohamed Bazoum da ake tsare da shi. Kakakin ma’aikatar
A ranar Juma’ar ne gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da umarnin rufe dukkan iyakokin kasar da jamhuriyar Nijar cikin gaggawa sakamakon juyin mulkin da aka yi a baya-bayan nan da
Gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar ta yanke hulda da Najeriya bayan kokarin da kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta yi na warware rikicin shugabancin da kasar
Wani jami’in ma’aikatar harkokin wajen Amurka ya sanar a jiya Alhamis cewa, kasar Amurka ta yi hayar jirgin da zai kwashe wasu kananan ma’aikatanta daga Jamhuriyar Nijar. Jirgin wanda kuma
Kwanturolan hukumar shige da fice ta Najeriya (NIS) mai kula da rundunar Jibia ta musamman a jihar Katsina, Mustapha Sani, ya gargadi ‘yan Najeriya kan yin balaguro zuwa Jamhuriyar Nijar.
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar da Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar na III sun isa ƙasar Nijar don yin sulhu. Idan ba a manta ba a ƴan
A ranar Larabar da ta gabata ne aka dakatar da samar da wutar lantarki daga Najeriya zuwa jamhuriyar Nijar, yayin da kasashen yammacin Afirka ke kara kakabawa makwabciyar kasar takunkumi.
An kama wasu mutane biyu da ake zargi da neman yin auren jinsi a Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, kwamandan Hisba ne ya bayyana
Kwalejojin Gwamnatin Tarayya (FGCs), wanda aka fi sani da Federal Unity Colleges, yanzu suna karbar kudin karatu fiye da da, wanda daga 45,000 ya tashi zuwa 100,000. An bayyana hakan
A wani al’amari na baya-bayan nan, Shugaba Bola Tinubu ya bayyana sake fasalin shirin farko na raba tallafin kudi na Naira 8,000 ga gidaje miliyan 12 duk wata na tsawon
Tarayyar Turai (EU) ta ba da tallafin karatu na mastas ga matasan Najeriya 135 a karkashin shirin Erasmus Mundus na 2023. Ms Samuela Isopi, jakadiyar Tarayyar Turai a Najeriya ce
A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta tabbatar da bullar cutar anthrax a Najeriya, inda ta bayyana cewa an gano cutar a wata gona da ke jihar Neja. A ranar
Ma’aikatar aikin gona da raya karkara ta tarayya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax a wasu gidajen gona a jihar Niger. Amma kuma gwamnatin ta gaza bayyana sunayen gonakin da
Wani jirgin bayar da horo na rundunar sojan saman Najeriya ya fado a Makurdi babban birnin jihar Benue. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar sojan saman Najeriya,
Wani matashi dan shekara 21 da ake zargi da yin barna a taransifoma mai suna Timothy Marcus ya tsallake rijiya da baya a jihar Jigawa. Lamarin ya faru ne a
Gwamnatin Jihar Kano karkashin Injiniya Abba Kabir Yusuf ta amince da naɗa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin babban kwamandan Hisbah na jihar. A baya dai malamin ya taɓa riƙe