9.7 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeHausaMajalisar dattawa ta tabbatar da sunayen mutane 7 a matsayin ministoci

Majalisar dattawa ta tabbatar da sunayen mutane 7 a matsayin ministoci

Date:

Related stories

Babban lauya Femi Falana zai nemi a biya diya ga yaran da aka sako

Babban lauya maikare hakkin bil'adama, Femi Falana  ya ayyana...

Buhari ya kai ziyarar jajen ambaliyar ruwa jihar Borno 

Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya kai ziyarar jaje...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...

Tinubu ya bada umarnin sakin yaran da aka gurfanar a gaban kotu

Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin ...
spot_imgspot_img

Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da sunayen mutane 7 da shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu ya mika mata domin tantance su a matsayin ministoci.

An tabbatar da mutanen ne bayan zaman da majalisar tayi na ranar Laraba.

Mutanen da aka tabbatar sun haɗa da Nentawe Yilwatda ministan ma’aikatar jin ƙai da yaƙi da talauci, Muhammadu Maigari Dingyaɗi ministan ƙwadago da ayyukan yi, Bianca Odumegwu Ojukwu ƙaramar ministar harkokin waje da Yusuf Abdullahi Ata ƙaramin ministan gidaje da bunƙasa birane.

Sauran sun hada da  Muktar Maiha ministan bunkasa kiyon dabbobi,Jumoke Oduwale ministar kasuwanci da zuba jari sai kuma Suwaiba Sa’idu Ahmad ƙaramar ministar ma’aikatar ilimi.

A makon da ya gabata ne shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya kori ministoci 5 daga gwamnatinsa kana ya miƙawa majalisar sunayen mutane 7 domin a tabbatar da su a matsayin ministoci.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories