Atiku ya kai ziyarar jajen ambaliyar ruwa a Bayelsa

Mai neman takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya isa jihar Bayelsa.

Atiku ya je Bayelsa ne a wani bangare na ziyarar da ya fara kai wa ka jihohin da ambaliyar ruwa ta shafa.

Rahotanni na nuni da cewa ambaliyar ruwan tayi mummunan barna da kuma asaran rayuka a sassa daban-daban na jihar.

More from this stream

Recomended