Buhari Ya Tura Tireloli 110 Dankare Da Kayan Abinci Zuwa Jihar Kano Domin A Rabawa Mabukata – AREWA News

Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin ma’aikatar agaji da jinkai da kuma cigaban al’umma, ta tura tireloli 110 dankare da kayayyakin abinci zuwa jihar Kano domin rabawa mabukata da marasa galihu a fadin jihar.

Bashir Ahmad mataimaki na musamman ga shugaban kasa ne ya bayyana hakan a shafin sa na facebook cikin wannan daren. Inda ya ce yanzu haka kayan tallafin suna kan hanyar zuwa Kano.

More from this stream

Recomended