FIFA The Best Award: Messi da Ronaldo da Van Dijk na takara

Lionel Messi, Cristiano Ronaldo and Virgil van Dijk

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Five-time winners of the Ballon d’Or Lionel Messi and Cristiano Ronaldo sit alongside Virgil van Dijk at the Champions League draw

Lionel Messi da Cristiano Ronaldo da Virgil van Dijk ne aka bayyana sunayensu a matsayin wadanda ke takarar lashe gwarzon shekara na kwallon maza wato Best Fifa Football Awards – sai dai ko wane ne zai lashe wannan kyautar?

Shin ko yaya za ku iya bambance gwarzon dan wasa cikin gwaraza uku, wadanda kowannensu ke da kambu iri-iri a lalitarsa, idan aka ba ku dama?

BBC ta nemi wasu daga cikin marubuta harkokin wasanni Andy West da Phil McNulty da su yi fashin baki kan kowanne daga cikin ‘yan wasan.

Sai dai a cikin wadandan ‘yan wasan guda uku wa kuke ganin zai lashe gwarzon dan wasan FIFA na bana.

Za ku iya zabar guda daga cikin su a kasa.

  • Benzema ya ceci Zidane da kwallonsa guda daya
  • Granada ta casa Barcelona, ta mai da ita ta 7 a teburi

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Messi ko dai ya ci ko kuma ya taimaka an ci kashi 55% na kwallo 90 da Barcelona ta ci a La Liga ta 2018/2019

Lionel Messi

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Cristiano Ronaldo ya ci wa Juventus kwallo 21 kakarsa ta farko a Italiya

Cristiano Ronaldo

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Virgil van Dijk helped Liverpool keep 20 clean sheets in the Premier League during 2018-19

Virgil van Dijk

More from this stream

Recomended