Wasu matasa ƴan majalisa a Majalisar Wakilai sun bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sauke Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, bisa abinda suka kira gaza magance matsalar tsaro da
Wasu matasa ƴan majalisa a Majalisar Wakilai sun bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sauke Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, bisa abinda suka kira gaza magance matsalar tsaro da
Sojojin Najeriya da ke karkashin rundunar Operation Hadin Kai sun samu wata nasara a kokarinsu na kakkabe ‘yan ta’adda a Arewa maso Gabas, inda suka kashe ‘yan Boko Haram guda
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da wasu sanatocin jam’iyyar adawa ta PDP daga Jihar Kebbi waɗanda ake zargin suna shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar mai mulki ta APC.
Farfesa na tattalin arzikin siyasa, Pat Utomi, ya bayyana cewa ba zai ƙara neman kujera ko karɓar wani mukami daga kowace gwamnati a Najeriya ba. Utomi ya bayyana hakan ne
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), reshen Ilorin, ta kama mutum 47 da ake zargi da aikata zamba ta yanar gizo a wani samame da aka
A ranar Alhamis, farin hayaki ta tashi daga bututun Sistine Chapel da ke birnin Vatican – wata alama da ke nuna cewa an zabi sabon Fafaroma a cocin Katolika. Sabon
Wani jirgin yakin Amurka kirar F-18 ya fada cikin Tekun Red Sea a ranar Talata, bayan kasa tsayawa yadda ya kamata a saman dandalin saukar jirage na jirgin ruwan rundunar
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya bayyana cewa ci gaban da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke samu ne ke janyo mutane daga jam’iyyun adawa zuwa jam’iyyar APC mai
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da cafke wani matashi mai shekaru 20 da haihuwa, Aliyu Umar, bisa zarginsa da hannu a kisan wani mutum a unguwar Danbare da
Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta sanar da tsare wasu jami’anta uku bisa zarginsu da hannu a kisan wani da ake zargi da sata a garin Jega. Mai magana da
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayar da wa’adin watanni uku ga dukan baƙin ƙasa da izinin shigarsu ko zama ya ƙare domin su fice daga ƙasar. Hukumar Kula da Shige da
Tsohon mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin siyasa a ofishin mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, Hakeem Baba-Ahmed, ya shawarci shugaban ƙasar da kada ya sake neman tazarce a
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya ce bukatar samun kariya daga tuhumar rashawa ce babbar dalilin da ke jawo yawaitar sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Dalung
Tsohon Gwamnan Jihar Delta kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP a zaben 2023, Ifeanyi Okowa, ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na shirin
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da nadin Alhaji Bunu Bukar FCNA a matsayin sabon Akanta Janar na jihar. Mai bai wa gwamnan shawara ta fuskar yada
Rundunar sojoji da ke karkashin aikin Operation FANSAN YANMA ta yi nasarar kubutar da mutane 50 da kuma kwato shanu 32 da aka sace, bayan sun dakile wani hari da
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Sakkwato ta bayyana cafke wasu mutane da ake zargi da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba tare da alaka da ta’addanci. Mai magana da yawun rundunar,
Cutar baƙondoro ta yi sanadin mutuwar yara biyar a unguwar Kanawa da ke Tankarau, Dutsen Abba, a karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna. Hakimin unguwar Kanawa, Nasiru Yunusa, ya tabbatar
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Amurka (ICE) ta bayyana cewa ta kora ’yan Najeriya 902 daga kasar tun daga shekarar 2019 zuwa 2024, kamar yadda rahoton shekara-shekara na
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta gurfanar da wani direban mota mai suna Usman Muhammed, wanda ya murkushe wasu mabiya addinin Kirista da motarsa yayin bukukuwan Easter da suka gudana