Bandits have invaded the Mobile Police Camp at Ishau, Paikoro Local Government Area of Niger State, killing 3 officers. Residents told our correspondent that the terrorists were exiting Niger to
Bandits have invaded the Mobile Police Camp at Ishau, Paikoro Local Government Area of Niger State, killing 3 officers. Residents told our correspondent that the terrorists were exiting Niger to
The Zamfara House of Assembly has commenced the impeachment process against the Deputy Governor of the state, Alhaji Mahadi Aliyu. This is contained in a statement issued in Gusau on
A Najeriya, mafi yawan jama’ar garin Daddara na yankin karamar hukumar Jibiya ta jihar Katsina, sun tsere daga garin, wasu kuma suna kwance a asibiti sakamakon wani hari da ‘yan
Majalisar dattijai ta Najeriya ta yi kira ga sojojin Najeriya cewa su rika kai hari kan ‘yan bindiga maimakon su jira sai an kai musu hari su nemi fansa. Ta
A yau Talata ne ake sa ran Kotun Ɗaukaka Ƙara za ta yi zaman sauraron ƙarar rikicin shugabanci a jam’iyyar APC mai mulkin Jihar Kano tsakanin Gwamna Abdullahi Ganduje da
At least 17 mobile phones were confirmed stolen when thieves ransacked one of the female hostels of Bayero University, Kano (BUK). City News gathered that the incident happened around 2am on
There is apprehension among the family members of the Kano State Commissioner for Women Affairs, Dr Zahrau Muhammad Umar, following the disappearance of her 24-year old son, Abdulrahman Abdu Usman.
Kamfanin man fetur na Najeriya Nigerian National Petroleum Company (NNPC) ya ce ya kashe naira biliyan 100 kan gyaran matatun mai na ƙasar a cikin shekarar 2021. NNPC ya bayyana
Masu zanga-zanga sun kawo wa zaman kotu cikas yayin da take ƙoƙarin ci gaba da sauraron ƙarar Mu’azu Magaji (Win Win) kan zargin cin zarafin Gwamna Ganduje da iyalansa. Wakilin
Although Atiku. 75, is yet to declare for presidency, there are signs that he is interested in the race. One of his campaign groups headed by Chief Raymond Dokpesi, media
Babbar Jam’iyyar adawa a Kano ta PDP ta nuna damuwa kan yadda gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya ke neman yi wa asusun jihar karkaf. Wannan kuwa ya biyo bayan
Rundunar sojin Najeriya ta ce a ci gaba da yaki da take da ” ‘yan ta’adda” a yankin arewa maso yammacin Najeriya, dakarun bataliya ta 120 da hadin gwiwar JTF
Governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano State, yesterday, said the killer of the five-year-old school girl, Hanifa Abubakar would not go unpunished. The governor stated this during the State Executive
Wasu ‘yan sanda a Abuja, babban birnin Najeriya sun kama tsohon Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Mu’azu Magaji. Lauyansa da kuma iyalansa sun tabbatar wa BBC cewa an kama tsohon
Gobara ta lalata dukiyar da ta kai ta naira biliyan dubu 3, wato tiriliyan 3 a Najeriya, kamar yadda Ministan harkokijn cikin gida na kasar, Rauf Aregbesola ya bayyana. Ministan
Dogayen layuka a gidajen mai na daga cikin alamun da ‘yan Najeriya ke la’akkari da su wajen yiwuwar samun karancin man fetur a kasar. Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC
An kasa cimma matsaya a sulhun da jam’iyyar APC maiu mulki a Najeriya ke ƙoƙarin yi tsakanin ɓangaren gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sanata Ibrahim Shekarau. Shugaban riƙo na
Former Speaker, House of Representatives, Yakubu Dogara, has expressed doubt over the purported suspension of his traditional title, saying the palace has yet to serve him a letter or invite
Akwai yiwuwar Najeriya ta ci gaba da ciyo bashi domin ci gaba da biyan tallafin man fetur, a cewar fadar shugaban ƙasa. Mai magana da yawun Shugaba Buhari, Femi Adesina,
Wasu mahara sun kai hari Ƙaramar Hukumar Kauru ta Jihar Kaduna tare da kashe wani makiyayi ta hanyar yanke kansa. Kwamashinan Tsaro Samuel Aruwan wanda ya tabbatar da faruwar lamarin