This is coming following the failure of the local government election tribunal to deliver judgment on the 58 petitions before her until the stipulated 120 days elapsed. Addressing a press
This is coming following the failure of the local government election tribunal to deliver judgment on the 58 petitions before her until the stipulated 120 days elapsed. Addressing a press
Hisbah ta kama mutune 78 bisa zargin za su yi auren jinsi. An kama su ne a Unguwar Nasarawa GRA a wani gida da ake kira White House. Yanzu haka
Wasu ƴan jam’iyyar APC a jihar Kano dake arewacin Najeriya sun kafa wata sabuwar ƙungiya mai suna APC Maslaha, abin da ya kawo kashe-kashen jam’iyyar zuwa bangare uku. Sabon ɓangaren
On Monday, one person was killed while 10 others were abducted by gunmen who invaded a Train- Stop Point in Ajaokuta, Kogi State. The incident was said to have occurred
Abdulmalik Tanko – babban wanda ake zargi da kisan Hanifa Abubakar mai shekara biyar a Kano – ya musanta zargin kashe yarinyar. Mutumin wanda ake zargi da sacewa tare da
‘Yan sandan Neja sun ceto mutum 20 da ‘yan bindiaga suka yi garkuwa da su sakamakon samamen da suka kai kan sansanin ‘yan fashin daji a jihar da ke tsakiyar
Tsohon gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Sanata Kashim Shettima, ya ce wannan lokacin ne da arewa za su nuna goyon baya ga jagorar jam’iyyar APC mai neman takarar
Rundunar Operation Hadin Kai wadda ke ƙarƙashin sojin Najeriya ta daƙile wani yunƙuri na harin kwanton ɓauna kan wasu motoci a kan hanyar Bama da ke Jihar Borno a arewa
Wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kashe wata mata a gidanta da ke Unguwar Kadawa a Kano. Waɗanda suka kashe matar matar mai suna Rukayya sun ji wa
Gwamnatin Jihar Neja ta sanar da ba yarda lada ga duk wadanda za su rika tsegunta mata bayanai sirri kan bata gari da suka matsawa jihar. Babbar jami’ar watsa labarai
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta jefa uria’r amincewa da tsige Mataimakin Gwamnan Mahdi Aliyu Gusau daga kan muƙaminsa da gagarumin rinjaye. Yayin wani zama a jiya
Shugaban kula da dokokin ma’aikatar man fetur ta Najeriya, Malam Faruk Ahmed, ya yi cikakken bayani a game da akasi da aka samu a game da gurbataccen man fetur a
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashin daji ne sun kashe jami’in ɗan sanda (DPO) yayin wani hari a garin Jibiya na Jihar Katsina ranar Talata da dare. DSP
Akalla mayakan kungiyar ISWAP 104 na lardin Yammacin Afirka, sun mika wuya ga sojojin Najeriya a jihar Borno. Hedikwatar rundunar sojin Najeriya ta bayyana hakan ne yau Litinin ta wani
Rikicin shugabancin jam’iyyar APC a Kano na ƙara daukar sabon salo bayan ɓangaren da Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya yi watsi da sanarwar uwar jam’iyya kan sulhunta rikicin ‘ya’yanta
Al’ummar kauyukan Madarumfa a Maradi na kokawa da yadda masu hari da bindigogi ke cin karen su babu babbaka inda suke kira ga gwamnati ta karo masu jami’an tsaro ganin
Niger – Gwamnatin jihar Niger ta sa dokar ta baci na tsawon awa 24 a Shiroro da karamar hukumar Rafi saboda yawan hare-haren da ‘yan bindiga suke kai wa yankunan.
Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Jama’are Alhaji Dakta Ahmadu Muhammad Wabi III rasuwa. Ya rasu ne da misalin ƙarfe 12 na daren Asabar, wayewar garin Lahadi kamar yadda
‘Yan bindiga sun kai hari garin Nasarawar Mai-fara a yankin karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara, inda suka halaka mutum fiye da ashirin, bayan da suka sara wa jama’ar kauyukan
Gunmen have attacked Karfi ward in Malumfashi Local Government Area of Katsina State and reportedly killed 17 people. According to Daily Trust, attackers invaded at least five communities under the Karfi