Jam’iyar NNPP mai kayan marmari tayi babban kamu a jihar Jigawa bayan da wasu manyan yan siyasa suka sauya sheka ya zuwa jam’iyar daga APC. Wasu bayanai da suka fito

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar wanda jam’iyar PDP ta tsayar a matsayin dantakarar ta a zaben 2023 ya ziyarci gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike a gidansa dake Abuja. Wike

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya dawo gida Najeriya bayan halartar taron kungiyar kasashen Tarayyar Afrika da aka gudanar a Malabo babban birnin Equatorial Guinea. Buhari ya halarci taron kungiyar da

Tsohon mataimakin shugaban kasa,Atiku Abubakar ya lashe zaben fitar da gwani da na takarar shugaban kasa da jam’iyar PDP ta gudanar a birnin tarayya Abuja. Atiku ya lashe zaben ne
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya sauka a kasar Equatorial Guinea domin halartar taron shugabannin kasashen kungiyar tarayyar Africa AU. A cikin wani hoto da ya wallafa a shafinsa na Facebook,
Sa’o’i kaɗan bayan sanarwar ficewar sa daga jam’iyyar PDP, tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi na tattaunawa da shugabannin jam’iyyar NNPP domin komawa jam’iyar. A ranar Laraba ne Obi wanda
Wasu yanbindiga sun yi awon gaba da shugaban karamar hukumar Keffi ta jihar Nasarawa, Muhammad Baba Shehu da direban sa. Yan bindigar sun samu nasarar bindige dogarinsa, Sajan Alhasan Habibu
Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo. Ziyarar ta Kwankwaso wani bangare ne na cigaba da tattaunawar da yake kan takararsa ta shugaban kasa