Yan bindiga sun harbe mutane hudu tare da yin garkuwa da wasu 70 a wasu kauyuka dake karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto a tsakanin ranar Lahadi zuwa Litinin.

Kwamishinan yan sandan jihar Kogi, Edward Egbuka ya musalta labaran dake yawo a gari cewa yansanda 10 ake zargin yan bindiga sun yi garkuwa da su lokacin da suke dawowa

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar amfani da babur ɗin Adaidaita sahu daga karfe 10:00pm zuwa 06:00 na safe. Wata sanarwar da kwamishinan yaɗa labaran jihar, Muhammad Garba ya fitar ta

Mai neman kujerar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Labour Party, Peter Obi da mataimakinsa, Datti Ahmad sun ziyarci tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta babban birnin jihar
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya dakatar da Sarkin Birnin Yandoto a karamar hukumar Tsafe ta jihar,Alhaji Aliyu Marafa bayan da ya naɗa wani kasurgumin dan bindiga, Ado Aleiro sarauta.
Ademola Adeleke,dan takarar jam’iyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun na ranar Asabar 16/07/22 shi ne ya samu nasarar lashe zaben kujerar gwamnan jihar. Adeleke ya kayar da gwamna mai

Farashin Naira yayi kasa zuwa 620 kan kowace dalar Amurka 1 a kasuwar musayar kudade ta bayan fage a yayin da ake cigaba da fuskantar karancin kudaden kasashen waje. Hakan

Jam’iyar PDP a ranar Alhamis ta gudanar da taron gangamin yakin neman zabe a jihar Osun gabanin zaɓen gwamnan jihar gwamnan jihar da za ayi. Za a gudanar da zaɓen
Bola Ahmad Tinubu, tsohon gwamnan jihar Lagos kuma dantakarar shugaban kasa a jam’iyar APC ya godewa shugaban kasa, Muhammad Buhari saboda goyon baya da karfafa gwiwa da yake bashi. Har
A yanzu dai za a iya cewa gwamnan jihar Rivers,Nyesom Wike ya zama turare dan goma ganin yadda kowane bangare na manyan Jam’iyun APC da PDP ke neman ya kasance

Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta Najeriya ta fitar jerin wasu hotuna na mutane 69 da ta bayyana da yan taaddar Boko Haram da suka tsere daga gidan yarin

A daren jiya ne wasu yan bindiga da ake kyautata zaton matayakan kungiyar Boko Haram ne suka kai hari gidan yarin Kuje dake Abuja. Fursunoni da dama ne dai suka