Wani mai hasashen yanayi a Najeriya Alhaji Adamu Katakore ya faɗa cewa za yau Alhamis za a samu ruwan sama a wasu garuruwan jihar Adamawa.
A cewarsa, garuruwan sun hada da:
Gombi,
Zummo,
Song,
Mayo belwa,
Mayo Faran,
Mayo Mukan,
Ganye,
Mbulo,
Yebbi,
Biu,
Toungo,
Jada,
Da sauransu
Sannan ana saka ran za a samu ruwan saman ne da karfe 6pm to 10pm.
Ya kara da cewa watakila Jimeta, Yola, Girei, Fufore, Muninga, Garoua, Lagdo, ma samu ruwan sama a yau.