Za A Fara Sayar Da Motoci Kirar Najeriya Kwanan nan


Photo: Medina Dauda (VOA)
Shugaban hukumar kera ababen hawa a Najeriya Jelani Aliyu, ya ce nan da wattani 3 masu zuwa, za a fara sayar da Motocin da aka kera a gida Najeriya akan kudi kalilan.

More from this stream

Recomended