‘Yan Boko Haram Sun Kai Hari Banki Dake Jihar Borno – AREWA News

An fafata a tsakanin mayakan kungiyar Boko Haram da dakarun soji a Banki, wani gari dake kan iayakar kasar Kamaru da Nijeriya.

Jaridar HumAngle ta rawaito cewa dakarun rundunar soji sun samu nasarar dakile harin da aka kai garin Banki da ke karkashin karamar hukumar Bama a jihar Borno.

Garin Banki, mai nisan kilomita uku kacal daga iyakar Najeriya da kasar Kamaru, ya kasance cibiyar ayyukan kungiyoyin jin kai.

More from this stream

Recomended