Yan bindiga sun kai hari gidan tsohon minista Labaran Maku

Wasu yan bindiga da kawo yanzu ba a san ko suwaye ba sun kai farmaki gidan tsohon minista, Labaran Maku dake Akpata a karamar hukumar Nassarawa-Eggon ta jihar Nasarawa.

Maharan sun jikkata jami’an tsaro biyu a harin.

Daya daga cikin jami’an tsaron da suka samu rauni a harin ya fadawa yan jarida ranar Lahadi cewa yan bindigar sun kai farmaki gidan da misalin karfe 07:50 na dare.

“Batagarin sun kutso kai cikin gidan inda suka rika harbin kan me uwa da wabi har ta kai sun jikkata mutum uku daga cikinmu.” ya ce.

More News

Gwamnatin Abia za ta fara biyan albashi mafi maranci na naira 70,000 a watan Oktoba

Gwamnatin Jihar Abia ta sanar da cewa za ta fara biyan sabon albashi mafi karanci na naira 70,000 ga ma’aikatanta daga watan Oktoba 2024.Kwamishinan...

Sojoji sun lalata haramtattun matatun mai 32 a yankin Neja Delta

Dakarun sojan Najeriya na runduna ta 6 dake Fatakwal sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur 32 tare da ƙwace lita 250,000 na...

An gudanar da bikin cikar Kwankwaso shekara 68.

Tarin magoya baya da kuma abokanan siyasar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ne suka halarci taron lakca da aka shirya domin bikin...

Faruk Lawan ya kammala zaman gidan yarin Kuje

An sako tsohon É—an majalisar wakilai ta tarayya, Hon Faruk Lawan daga gidan yarin Kuje bayan da ya kammala zaman gidan yarin na shekaru...