Wutar dajin Australia ta raba dubbai da muhallansu | BBC Hausa

The fires have driven thousands of people out of their homes

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Wutar daji a wurare fiye da 100 sun raba dubban mutanen kasar da muhallansu

Rahotanni a Ostreliya na cewa babu alamun wutar dajin da ke cigaba da barna a gabashin kasar na sauki.

Har yanzu ‘yan kwana-kwana na iya kokarin su wurin ganin sun dakile wutar a jihohin South Wales da Queensland.

Hukumomi a jahar South Wales sun yi gargadin cewa babu alamun al’amura za su canza.

Hakama ba su yi alkawarin kubutar da dukkan mutanen da ibtila’in wutar dajin zai shafa ba.

Wutar dajin ta kashe mutane tare da kona daruruwan gidaje a gabashin Ostreliya.

More News

Bayan fitowa daga gidan yarin Joshua Dariye na shirin tsayawa takarar sanata

Matukar ba a samu sauyi daga baya ba to kuwa tsohon gwamnan jihar Filato, Joshua Dariye zai ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar majalisar dattawa...

Duk wanda ya ce Najeriya kalau ta ke to a binciki kansa-Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya ce har yanzu Najeriya ba ta kai matakin da yakamata ace ta kai ba a yanzu. A cewar...

Yan bindiga sun sako karin mutane 7 daga cikin fasinjojin jirgin kasar Abuja zuwa Kaduna

Yan bindiga da suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasar da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun kara sako mutanen 7 daga cikin...

Farashin ɗanyen man fetur ya yi kasa a kasuwar duniya

Farashin gangar danyen mai ya fado kasa da dala $95 a ranar Talata. Faduwar tasa na zuwa ne biyo bayan saka ran da ake na...