Turkiyya za ta karawa kayan Amurka haraji

[ad_1]

Shugaba Erdogan ya ce ba za su karaya ba

Image caption

A makon da ya gabata darajar kudin Turkiyya Lira ta fadi a kasuwar hada-hadar kudade

Kasar Turkiyy za ta karawa kayyyakin d Amurk ke shiga da su kasarta kudaden haraji, a daidai lokacin da dangantaka tsakanin kasashen ta yi tsami tun bayan fara yakin kasuwancin da shugaba Donald Trump ya sha darama da wasu kasashe.

Kayan da za a karawa harajin sun hada da motoci, da barasa da tabar sigari, da gyada, da shinkafa, da kayan kwalliyar mata da turarukan da Amurka ke shiga da su kasar.

Mataimkin shugaban kasa Fu’at Oktay ya ce da gangan Amurka ta fara harin tattalin arzikin kasar sa, dan haka wannan matakin mai da martani ne gwamnatin Donald Trump.

A makon da ya gabata ne mista Trump ya sanar da karin kuin haraji kan Tama da Karafan da Turkiyya ke shigarwa Amurkar, bayan shugba Racep Tayyep Erdogan ya ki amincewa da sako paston nan Ba’amurke.

[ad_2]

More News

EFCC ta musalta cewa Yahaya Bello na tsare a ofishin hukumar

Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A...

Mutane 18 sun ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota

Aƙalla fasinjoji 18 ne suka ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Ojebu-Ode zuwa Ore a yankin Ogbere dake...

AMBALIYA: Bafarawa ya ba wa al’ummar Sokoto gudunmawar naira biliyan 1

Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya bayar da gudummawar Naira biliyan daya ga al’ummar Sokoto, domin rage radadin wannan annoba.An bayyana hakan...

Ƴanbindiga sun kai hari coci-coci a Kaduna, sun kuma yi garkuwa da mutane

Mutane 3 ne ake fargabar sun mutu, sannan an yi garkuwa da wasu 30 bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a...