Tinubu ya halarci taron Maulidin Tijjaniya

Dantakarar shugaban kasa a jam’iyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya halarci bikin maulidin Tijjaniya da aka gudanar a filin Polo dake Minna.

More from this stream

Recomended