Tinubu ya gana da Jonathan

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da tsohon shugaban kasa, Gudluck Jonathan a fadar Aso Rock.

Kawo yanzu babu wata sanarwa kan dalilin ganawar ta su.

Bayan ganawa da tsohon shugaban kasar Tinubu ya kuma gana da sabon shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio.

Hope Uzodimma, gwamnan jihar Imo shi ma ya je fadar ta Aso Rock.

More from this stream

Recomended